An samu sassauci a hauhawar farashi a zangon shekarar, inda ya nuna samun ragowa a farashin kayan abinci daga cikin kunshin ...
An kama mambobin kungiyar da ake zargin ‘yan tawayen Ambazonia ne a wani otel dake karamar hukumar Takum ta jihar.
Burnett wanda haihuwar Landan ne, ya taimaka wajen samar da shirye shirye irin su ‘Survivor da The Voice’’, to amma da alama ...
A ranar Asabar kungiyar yan jaridun kasar Venezuela ta bayyana cewa, hukumomi a kasar sun saki wata yar jarida da aka zarga ...
Sojojin Isra’il sun ce mayakan Houthi sun harba makaman mizile da jirage marasa matuka sama da 200 a yakin Isra’ila da Hamaz ...
Ma’aikatar harkokin wajen Ukraine ta ce wani harin da Rasha ta kai da makami mai linzami da safiyar jiya Juma’a kan babban ...
An riga an tura tawagar injiniyoyin TCN zuwa wurin, kuma suna aiki tukuru domin sake mayar da wayar da aka lalata daga iya ...
Wannan wani bangare ne na rukunin farko na alluran rigakafi 899, 000 da aka bayar ta hannun kawancen AAM ga kasashen Afirka 9 inda annobar tafi kamari.
Gwamnan ya bayyana lamarin da ranar takaici ga gwamnatin jihar Oyo sannan ya jajantawa iyayen da suka rasa ‘ya’yansu.
Rahoton ya nuna cewa gwamnatin tarayyar ta bar farashin lantarkin a yadda yake ga dukkanin rukunonin masu amfani da wutar.
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Jamhuryar Nijar Janar Abdourahamane Tiani ya yi jawabi ga al’umma ranar bukin samun 'yancin ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa haddaden zaman Majalisar Kasa da Kasafin kudi da ya kai Naira Triliyan 47.9 wanda ya zama shi ne kasafin kudi mafi tsoka da aka taba yi a kasar. Abuja, Nigeria ...